Kurunkus

Ranar Kanawan Dabo

Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR da mataimakin sa Dr Nasiru Yusuf Gawuna da tsohon mataimakin sa Farfesa Hafiz Abubakar da tsohon mataimakin Gwamna Abdullahi T. Gwarzo da

Minista Abdurrahman Dambazau da Gwamnonin Zinder da Maradi daga jamhuriyar Nijar, sauran manyan Jami’an gwamnatin jiha da na taraiya sun shirya domin zuwa filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano domin taro Shugaban Kasa Muhammad Buhari wanda zai zo kaddamar da yakin neman zaben sa a Jihar Kano a yau.

Salihu Tanko Yakasai
Special Adviser Media
Government House Kano
January 31, 2019

Published by Ibrahim Ali Ahmed

Political Analyst

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started