Adams Uba

AMADADIN S4S2019 RESHEN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO, MUNA TAYA MAIGIDAN MU KUMA JAGIRTACCE AKAN TAFIYAR MAIGIRMA SARDAUNA A KUMBOTSO, HON FATIHU UBA SA’AD KARIN SAMUN MATSAYI AKAN TAFIYAR MAIGIRMA SARDAUNA, HAKIKA WANNAN MATSAYI DA SARDAUNA YAKARA MAKA NA YOUTH DIRECTORATE SECRETARY KANO CENTRAL, MU YAN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO MU AKAYIWA, KASANCEWARKA ME KOYI DA HALAYEN NAContinue reading “Adams Uba”

Na’Allah Raheemeeb

ME TAWAKKALI DA ME TAWAKKALI #S4S2019 H.E Dr Abdullahi Umar Ganduje yayin da yake bada labari akan Maigirma Tsohon Gwamnan Kano Mallam Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) da irin tawakkalin da yayi har yakadasu a zaben2003 wanwar, a cewarsa. Kamar yadda shima yaci zabe a 1998 amma akayimasa kyememe ya hakura yakarbi mukamin mataimaki gwamna,Continue reading “Na’Allah Raheemeeb”

Na’Allah Raheemeeb

HALI ABOKIN TAFIYA H.E Mallam Ibrahim Shekarau a kowane lokaci muka zauna dashi, babban gargadinsa garemu shine, mu tabbatar a cikin rubuce-rubucenmu mun rubuta gaskiyar abinda ya faru, kar muyi zagi, 6atanci ko cin zarafi ga wanda yake zaginmu, mu bujuro da hujja gamsashshiya a gareshi, Insha Allah zamuyi nasara akansa. Wannan shine halin SardaunanContinue reading “Na’Allah Raheemeeb”

Na’Allah Raheemeeb

MATSAYINSA GA AL’UMMAH H.E Mallam Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) yana daraja, mutunta da kuma karrama al’ummah gwargwadon Iko, yana kulawa wajen sauraron kowa batare da girma ko kankantar mutum ba. Yana mika hannayensa na taimako garemu, bazaka taba ganinsa cikin damuwa ko bacin rai ba, yazama wajibi mu zabeshi domin kara masa kwarin gwuiwa daContinue reading “Na’Allah Raheemeeb”

WANENE IBRAHIM SHEKARAU

H.E Mallam Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) dan kishin kasa kuma dan kishin al’ummah, shi mutum ne wanda ya mallaki zuciyarsa ba wanda zuciyarsa ta mallakeshi ba, baya fifita kansa wajen mallakar duniya, babu abinda ke rufe masa ido. Bashi da bukatar sanin wanda zai taimakawa, domin yana daukar duk abinda zaiyi amfani dashi wajen taimakawaContinue reading “WANENE IBRAHIM SHEKARAU”

DALILIN DAYASA RABIU KWANKWASO BAI SAKE NEMAN TAKARA BA A ZABEN 2019

WAMISHINAN YADA LABARAI NA JIHAR KANO MALLAM MUHAMMAD GARBA Dalilin da yasa tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bai sake tsayawa takara ba shine tsoron shan kayi a hannun a tsohon gwamna Ibrahim Shekarau, kamar yadda gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana. Kwamishinan yada labaran gwamnan jahar Kano, Malam Muhammad GarbaContinue reading “DALILIN DAYASA RABIU KWANKWASO BAI SAKE NEMAN TAKARA BA A ZABEN 2019”

Hon. Ahmad Abdullahi Tadada

Tuni Aka Fara Fita Tour,A Shirye Shiryen Zaben 2019.Abun Duba Da Jin Dadi Shine,Yadda A Kowacce Karamar Hukumar Da Akaje,Sai Jagorori Sun Ziyarchi Fadar Hakimin Wannan Karamar Hukumar. Wanda Yana Nuna Irin Girmamawa Da Ake Yiwa Masarauta. Ziyartar Masarautu Da Akeyi,Anayi Ne Domin Kara Bayyanawa Al’Umma Cewa Su Iyaye Ne Da Ake Son Mu DingaContinue reading “Hon. Ahmad Abdullahi Tadada”

DALILIN DAYASA RABIU KWANKWASO BAI SAKE NEMAN TAKARA BA A ZABEN 2019

KWAMISHINAN YADA LABARAI NA JIHAR KANO MALLAM MUHAMMAD GARBA Dalilin da yasa tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bai sake tsayawa takara ba shine tsoron shan kayi a hannun a tsohon gwamna Ibrahim Shekarau, kamar yadda gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana. Kwamishinan yada labaran gwamnan jahar Kano, Malam Muhammad GarbaContinue reading “DALILIN DAYASA RABIU KWANKWASO BAI SAKE NEMAN TAKARA BA A ZABEN 2019”

Design a site like this with WordPress.com
Get started