Sardaunan Kano, Sanata Ibrahim Shrkarau CON ke karbar gaisuwa daga dan takarar gwmnan Kano na jam’iyyar PDP a zaben da ya gabata na shekarar 2019 Abba Kabir Yusuf a filin masallacin eid. Allah ya karbi ibadar mu ya maimaita mana ta badin badada cikin koshin lafiya.

You must be logged in to post a comment.