Sanarwar da muka samu daga ofishin kwamishinan ayyuka na masamman ta bakin babban sakataren ofishin cewa an soke hawan Nassarawa da aka saba yi a kowace rana ta uku da gudanar da bukukuwan sallah sakamakon wasu ayyuka muhimmai da suka taso. Allah yabamu lafiya da zama lafiya.
Daily Archives: June 5, 2019
Breaking news …
Maigirma zababben Sanatan Kano ta tsakiya Dr Ibrahim Shekarau CON Sardaunan Kano yana hakurkurtar da magoya bayansa ba sai sunje Abuja wajen rantsuwa ba duba da inda yanayi yake ba kowa ake bari ya shiga wajen rantsuwar ba, ba budadden waje bane kamar yadda aka yi rantsuwar Shugaban kasa dana Gwamnoni, wanda yake kallo aContinue reading “Breaking news …”

You must be logged in to post a comment.