Zababban Sanata Ali Muhammad Ndume mai neman takarar kujerar shugaban Sanatoci wato (Senate president) yace, shi kuri’a yake nema ba wai alkawarin goyon baya ba.
Daily Archives: June 9, 2019
Sanata Ahmad Lawal Akan Gaba
Zababbun Sanatoci a Abuja sunata layin nuna goyon bayansu ga mai neman kujerar shugabansu wato (Senate President) ga Senator Ahmad Ibrahim Lawal
Yau Allah ya karbi Rayuwar Sahal Usman Adam
April, 27 @14:42 Yan uwa haryanzu dai ina bukatar addu arku na rabu da zazzabi yanzu kuma olsa mai zafice takamani ina cikin wani hali idan kuma ciwan bana tashi bane to Allah yasa muyi kyakykyawan karshe – Sahal Usman Adam
Muna da son zuciya
Ra’ayin Hassan Sani Gidan Fulani Lokacin da ja’afar ja’afar yake tata tsiyarsa akan faifan video dukda cewa karya ce dan Allah kaf fadin kano da nigeria waye yafito yabashi hakuri, kokuma yace ayi musu sulhu? Kowa murna yake za’akama tirqeqen 6arawo, karshe ma da majalisa tace zatai bincike cewa akayi wai ba huruminta bane, akwaiContinue reading “Muna da son zuciya”

You must be logged in to post a comment.