Allah ya yiwa tsohon mataimakin gwamnan Bauchi Babayo Gamawa rasuwa, ya rasu a asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa Bauchi yana da shekaru 53 a yau Jummah 14/6/2019 bayan gajeriyar rashin lafiya. Allah yai masa rahama, yabawa iyalansa da yan uwansa da abokansa hakurin jure rashin sa.

You must be logged in to post a comment.