Shugaban sojojin Najeriya Lt Gen Tukur Buratai ya shedawa duniya cewa, hare-haren da ‘yan tada kayar baya ke kaiwa a jihohin kasar a yanzu bazai rasa nasaba da rashin jajircewa da lusarancin sojojin ba. Masamman wadanda ke filin daga, basa iya aiwatar da aikin dake gabansu na kasancewarsu sojojin masu kare martabar kasarsu Najeriya.

You must be logged in to post a comment.