Kakakin Majalisar Sanatoci, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya janye nadin da yayi

Sakamakon nuna rashin jin dadi da Buhari Media Organization da wasu kungiyoyin media na jam’iyyar APC suka nuna wajen nada Dr Festus Adedayo a matsayin mai bada shawara na musamman akan harkokin sadarwa da yada labarai na kakakin majalisar dattijai ta kasa Sanata Ahmad Ibrahim Lawan yayi. Yanzu haka kakakin majalisar sanatocin Sanata Ahmad IbrahimContinue reading “Kakakin Majalisar Sanatoci, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya janye nadin da yayi”

Wani dan bindiga ya bude wuta a Kano

Wani dan bindiga ya bude wuta akan wasu mahaya dawaki a unguwar Hausawa dake karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano inda dayawa daga cikin mahayan suka sami raunika daban-daban. Wannan ya farune a yayin da mahayan ke hidimar biki a inda sukayi hawa suna zagayawa akan dawaki a unguwar ta Hausawa, shigarsu wani layi kedaContinue reading “Wani dan bindiga ya bude wuta a Kano”

Design a site like this with WordPress.com
Get started