ZABEN 2023: Dole Shugabancin Kasa Ya Tsaya A Arewa – Matasan Arewa

Gamayyar Kungiyar cigaban matasan yankin Arewacin Najeriya 19 sun bayyana cewar ya zama wajibi a yankin Arewa ya sake fitar da Shugaban Kasa a shekarar 2023 idan Buhari ya kammala wa’adin mulkin shi. Matasan na Arewa sun tabbatar da cewa, babu wani tagomashi da ‘yan Arewa suka samu a karkashin shugabancin Buhari illa zubar daContinue reading “ZABEN 2023: Dole Shugabancin Kasa Ya Tsaya A Arewa – Matasan Arewa”

Sanata Ibrahim Shekarau ya karbi Lambar Girmamawa

Daga Jibril Muhammad Na Tara 21/06/2019 Mai Girma Goni Muhammad Adam Alkali Garkuwan Gwanayen Alqur’ani na kasa dake Jihar Jos ya karrama Mai Girma Sanatan Kano ta Tsakiya Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano bisa gudummawar da yake bawa addinin Islama a koda yaushe . Allah ya tabbatar da Maigirma Sanata akan Wannan tafarki.

Design a site like this with WordPress.com
Get started