A gobe Talata 5 ga watan Nuwamba 2019, Sanata Ibrahim Shekarau (APC-Kano Central) zai cika shekara 64 a duniya. Haka a goben zai cika kwanakin aiki 100 cif da shiga zauren majalisar dattijai na Najeriya, yan shekara ta tara, wato 9th Session. Da yardar Allah, Sanata Shekarau zai kasance da duk jama’a daga sassan duniyaContinue reading “KAI TSAYE DA SANATA SHEKARAU”

You must be logged in to post a comment.