Zan dauki wannan damar wajen yin godiya ga Allah da ya arzuta mu da shugaba na gari abin alfahari, dattijon fita kunya, wanda banyi nadamar kasancewa da shi ba, shugaba mai tsoron Allah mai yin umarni da kyakkyawa da hani da mummuna, shugaban da yake yafe wa duk wanda ya bata masa ko ya zalinceshi,Continue reading “Allah ya karawa rayuwa albarka Sardaunan Kano”

You must be logged in to post a comment.