Daga Rabiu Biyora: Sakamakon tunkarar shekarar zabe ta 2023, wasu daga cikin al’umma sun fara aikin haifar da rudani tare da yinkurin saka shakku a cikin zukatan yan jam’iyyar APC akan kyakkyawar alakar dake tsakanin Shugaba Buhari da mataimakinsa Osinbajo. A kwanakin nan sun fara ne da bayyana cewa wai shugaba Buhari ya ki bawaContinue reading “Yadda Ake Kokarin Haifar Da Rudani Tsakanin Buhari Da Osinbajo”

You must be logged in to post a comment.