Kowane daya daga cikinku yaga barna, yayi kokarin canja ta da hannunsa, idan kuma bazai iya ba, to ya canja ta da harshen sa, idan kuma bazai iya ba, ya canja ta da zuciyar sa, ma’ana ya kyamace ta, amma wannan shine mafi raunin imani. Muslim ne ya ruwaito wannan hadisi. Barkan mu da JummahContinue reading “Sakon barka da Jummah daga Sen.Ibrahim Shekarau Media”

You must be logged in to post a comment.