Jami’ar RITMAN a Jihar Akwa Ibom zata karrama Sen Ibrahim Shekarau

A yau Asabar 30/11/2019 jami’ar RITMAN a Jihar Akwa Ibom ta shirya karrama Distinguish Sen Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano. Inda ya sami kyakkyawan tarbo daga gwamnatin Jihar ta Akwa Ibom tare da dimbin yan rakiya wadanda suka hada da Gwamna, shugaban jam’iyya, kwamishinoni, Sanatocin Jihar Kano da manyan baki daga sassa daban daban. #SenIbrahimShekarauMedia

Design a site like this with WordPress.com
Get started