Daga Umar Faruq Muhammad: Bayan ganawa da zababbun Shugabannin kananan Hukumomi na Kano Central wanda Sanatan Tsakiyar Kano yayi a ranar Alhamis, yau Litinin Sanatan yagana da Shugabannin Jam’iyyar APC na Kano ta tsakiya. Duk fa wannan salo ne da Sanatan yakebi don gano bakin zaren ta yadda zaiyi amfani dashi don dinke duk wataContinue reading “MASANIN QABLI DA BA’ADI SHIKE LIMANCI”
Daily Archives: January 7, 2020
Sen Ibrahim Shekarau ya karbi bakuncin Hon Kwamishina Shehu Na’Allah Kura
Daga Abdullahi Ahmad Tadada: 6/1/2020 A Wannan Dare Mai Girma Kwamishinan Kudi Da Tattalin Arziki Na Jihar Kano Hon Shehu Muhammad Na’allah Kura. Ya Kaiwa Jagoranmu, Mai Girma Sardaunan Kano Kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau,Ziyarar Girmamawa. Tare Da Sanya Masa Albarka A Wannan Matsayi Da Mai Girma Gwamna Jihar Kano DrContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya karbi bakuncin Hon Kwamishina Shehu Na’Allah Kura”

You must be logged in to post a comment.