Kamar Yadda Al’umma Suka Zabi Mai Girma Sardaunan Kano Kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau. Ga Kadan Daga Kudurorin Da Ya Gabatar Kamar Haka. Bayan An Rantsar Da Yan Majalisa, Sun Zabi Shugabanin su.Sannan Sun Tantance Ministochin. Ga Kadan Daga cikin Kudurorin. 1.Mal Dr Ibrahim Shekarau, Ya Kai Kuduri Akan Koyawa MalamaiContinue reading “Ga Kadan Daga Kudurorin Da Sanata Ibrahim Shekarau Ya Gabatar”
Daily Archives: January 9, 2020
Za mu kawo muku ayyukan ci gaba da Sen Ibrahim Shekarau zai kawo na ci gaba
Daga Abdullahi Ahmad Tadada: A Yau Da Yardar Allah Zamu Kawo Muku Irin Ci Gaban Da Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, Zai Kawo wa Kasa, Jihar Kano Da Kuma Sanatorial Dinsa. Kasance Da Taskar S4S. Sako Daga S4S #SenIbrahimShekarauMedia
KANO CENTRAL: Sabon Tsari
Daga Umar Faruq Muhammad: Bayan ganawa da Shugabannin Mulki da Shugabannin Jam’iyyar APC na Kananan Hukumomin Kano ta tsakiya, a Jiya da Shekaran jiya Sanata Mal. Shekarau Sardaunan Kano yakara ganawa da Shugabannin Jam’iyyar da Kodinotocin sa na wadannan kananan Hukumomin. Wannan yana nuna Sardaunan Kano ba da ka yake wakilcin mu, wakilci ne maiContinue reading “KANO CENTRAL: Sabon Tsari”

You must be logged in to post a comment.