A Rana Ta Biyu, A Ziyarar Aiki Da Wakilan Majalisar Dattawa Da Na Majalisar Wakilai Suke Yi A Banjul Kasar Gambiya. Karkashin Jagorancin Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano. 1.Kwamatin Sun Tattauna Da Mataimakin Shugaban Majalisar Kasar Gambia, Momodon L. L. Sanneh 2.Haka Kuma Sun Gana Da Shugaban Masu Rinjaye NaContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau daga kasar Gambiya a ci gaba da ziyarar aiki”
Daily Archives: January 14, 2020
An sake dage yanke hukuncin zaben gwamna na Kano
Daga Abdullahi Ahmad Tadada: Kamar Yadda Muka Sani Cewa A Yau, An Koma Zaman Kotun Koli Akan Zaben 2019 Da Akayi wa Mai Girma Gwamna Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam Da Mataimakinsa Dr Nasiru Yusif Gawuna Dukkan su Na Jam’iyyar A. P. C. Wanda Kuma Allah ya Basu Nasara. Daga Bisani Jam’iyarContinue reading “An sake dage yanke hukuncin zaben gwamna na Kano”
Hukumar ‘yan Sanda sun shirya tsaf wajen tun karar zaben 25 ga wannan wata
Asabar 25, Janairu ce ranar da hukumar zabe ta sa domin a sake gudanar da zabukan da kotu ta bada umarni, hukumar zabe karkashin kwamishinan zabe na INEC a Kano Professor Risqua Shehu ya gana da masu ruwa da tsarki na jam’iyyun da zasu shiga zaben. Yaja hankalin masu ruwa da tsarki cewa zasu gudanarContinue reading “Hukumar ‘yan Sanda sun shirya tsaf wajen tun karar zaben 25 ga wannan wata”

You must be logged in to post a comment.