Masha Allah, yau Lahadi 26/1/2020 kasance da maigirma Hon. (Dr) Musa Iliyasu Kwankwaso kwamishina ma’aikatar raya karkar da cigaban Al’ummah yau a gidajan rediyon 1- Rahama karfe 9:00 zuwa 10:00 2- Guarantee karfe 10:00 zuwa 11:00 na daran yau, ku biyomu. #SenIbrahimShekarauMedia

You must be logged in to post a comment.