Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano. Ya halarci rantsar da Hon Alhassan Ado Doguwa mai wakiltar Tudun Wada da Doguwa da Hon Ali Datti Yako wakilin Bebeji da Kiru. Wanda aka sake zaben su a ranar Asabar, 25/1/2020 Allah ya yi mu su jagora. Muna taya su murna. SakoContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya halarci bikin rantsuwa”
Daily Archives: January 29, 2020
Godiya ga Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Dr Ahmad Ibrahim Lawan
A madadin shugabani da magoya bayan kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S) Muna mika sakon godiyar mu ga Mai Girma Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Dr Ahmad Ibrahim Lawan, tare da jagoran mu, Sanata Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano. Bisa nada; 1. Hon Bashir Hayatu Jantile, 2. Khalid Ibrahim Shekarau A matsayin mataimaka na ShugabanContinue reading “Godiya ga Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Dr Ahmad Ibrahim Lawan”
Muna kokarin kawo jituwa tsakanin Ganduje da Sarkin Kano — Ibrahim Shekarau
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata mai ci, Ibrahim Shekarau ya yi martani a kan rikicin da ke tsakanin masarauta da gwamnatin jihar Kano. Ya ce yana iya bakin kokarinsa ta karkashin kasa don ganin an samu jituwa tsakanin Gwamna Abdullahi Ganduje da Sarki Muhammad Sanusi II. A wata hira da ya yi da shafinContinue reading “Muna kokarin kawo jituwa tsakanin Ganduje da Sarkin Kano — Ibrahim Shekarau”

You must be logged in to post a comment.