Yau Alhamis 30/1/2020 Mai girma sanatan Kano ta tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, ya karbi bakuncin mai baiwa Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam shawara akan harkokin komai da ruwanka (Special Adviser on Special Duties) Alh Hamza Usman Darma tare da daya daga cikin manyan ‘yan siyasar Jihar Kano AlhContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya karbi bakuncin dattijan siyasar Kano”
Daily Archives: January 30, 2020
Sen Ibrahim Shekarau yayin tattaunawa da ‘Yan kwamitin sa
Mai Girma Sanatan Kano ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, tare da ‘yan kwamatin sa na Majalisar Dattawa, suke tattance sunayen da Mai Girma Shugaban Kasa Muhammad Buhari, ya gabatarwa da Majalisa na Ma’aikatan Majalisar. Wato National Assembly Service Commission. Allah ya taimaki Mai Girma Sardaunan Kano. Sako Daga S4S

You must be logged in to post a comment.