Daga Abdullahi Ahmad Tadada: 5/1/2020 A Yau Mai Girma Sardaunan Kano Kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau, Bayan Daure Dauren Aure Da Ya Halarta. Sannan Ya Wuce Gidan Alh Aminu Alhassan Dantata, Inda Ya Yi Masa Jajen Gobarar Da Yayi A Gidan sa Dake Jihar Katsina. Inda Akayi Adduoin Ga Angwaye NaContinue reading “Bayan Daure Dauren Aure Da Ya Halarta…”
Monthly Archives: January 2020
Akwai mutukar kauna dayawa a tsakaninmu
Daga Nasir Harun Alfalaky Alkanawy: Akwai mutukar kauna dayawa a tsakaninmu kuma Alhamdulillah domin Allah wannan kauna take shi yasa kullum Allah yake mana fiye da tunanin yan kwanta kwanta duk kuwa da irin mugun kai kawon su. Sardaunan Kano Allah ya kara mana kaunar juna domin zatinsa ya kara lafiya yaja kwana Baba yaContinue reading “Akwai mutukar kauna dayawa a tsakaninmu”
Sen Ibrahim Shekarau ya gana da shugabannin kananan hukumomi 15 na Kano Central
Daga Abdullahi Ahmad Tadada: A Daren Jiya Alhamis, Mai Girma Sanatan Kano Ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano. Ya Gana Da Kwamishinan Kananan Hukumomi Na Jihar Kano Hon Murtala Sulen Garo, Da Shugaban ALGON Na Jihar Kano Hon Lamin Sani Kawaji Tare Da Dukkan Shugabanin Kananan Hukumomin Kano Ta Tsakiya, Da Kuma WakilcinContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya gana da shugabannin kananan hukumomi 15 na Kano Central”
Ga Gwarzan Shekara Ta
Daga Abdullahi Ahmad Tadada: Na Zabi Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano Kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya. A Matsayin GWARZON SHEKARAR 2019. #SenIbrahimShekarauMedia

You must be logged in to post a comment.