SHEKARAU 4 SENATOR S4S A yammacin wannan rana ta Asabar 1/2/2020 Mai Girma Sanatan Kano ta tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya shugabanci taron taya Mai Girma zababben Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam, murnar samun nasarar da yayi a kotun koli. Allah ya kara lafiya da daukaka Mai GirmaContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya jagoranci taya Ganduje murna”

You must be logged in to post a comment.