Shekarau 4 Senator (S4S) Daren Litinin 10:18pm an hango Sanatan Kano ta Tsakiya Mal Ibrahim Shekarau ya kai ziyarar bazata a cikin daya daga asibitocin Kano Muhammad Abdullahi wase specialist Hospital (Asibitin Nassarawa) yana zaga dakuna yana duba marasa lafiya. Photo :- Abadulkarim Badamasi
Daily Archives: February 3, 2020
Shekarau 4 Senator S4S ta yi rawar gani
SHEKARAU 4 SENATOR (S4S) A Madadin shugabani da magoya bayan Kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S) Muna mika sakon godiyar mu ga Allah da kuma shugabanin Kungiyar Shekarau 4 Senator S4S na mazabar Tudun Wazirchi, bisa siyan tankin ruwa, da suka yi, dan ci gaban al’umar mazabar. Allah ya saka muku da alheri, ya kara daukakaContinue reading “Shekarau 4 Senator S4S ta yi rawar gani”

You must be logged in to post a comment.