SHEKARAU 4 SENATOR S4S Masha Allah, muna kara godiya ga Allah da yasa muka zabi Jam’iyar APC. Domin a dalilin haka Al’ummar Kano ta tsakiya suka zabi malami, masani, jarumi tsayayyan jagora, a kujerar Sanatan Kano ta tsakiya. Domin Samun kyakkyawan wakilci, saboda haka ya kai kudiri, ya goyi bayan kudirin. Ya gabatar da bukatunContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau daga majalisa”
