Maigirma Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya kaddamar da kwamitin Bikin cikarsa shekaru Goma 10 da Sarautar SARDAUNAN KANO. Wannan kwamiti mai mutane 17 yana karkashin kulawar 1. GARBA Yusuf Abubakar (Garba Izala) Comm Chair. 2. Hon. GARBA Zumbur Rano 3. Hon. MUSA Sulaiman Shanono 4. Alh. SHEHU Yusuf Yakasai 5. Alh. DAUDA Raula 6. AUWALUContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya nada kwamatin cikar sa shekaru 10 da zama Sardauna”
Daily Archives: February 9, 2020
Saurari hira ta masamman tare da Sen Ibrahim Shekarau
Ranar Lahadi 9/2/2020 za ayi hira ta masamman da tsohon gwamnan jihar Kano, tsohon ministan ilimi kuma sanatan Kano ta tsakiya a yanzu haka. Sen Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) da misalin karfe 10 na dare zuwa 12 na dare a Rahama Radio. Karku manta da ranar Lahadi, 9/2/2020, 10 na dare zuwa 12 naContinue reading “Saurari hira ta masamman tare da Sen Ibrahim Shekarau”

You must be logged in to post a comment.