SHEKARAU 4 SENATOR Mai Girma Sanatan Kano ta tsakiya Dakta Malam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya halarci taron bita na kwana uku akan dabarun tsara hanyoyin biyan albashi na kasa tare da Hukumar Kula da albashin ma’aikata ta kasa a Calabar jihar Cross Rivers a Kudancin Najeriya. Mr Ag Ekpo Nta shine Shugaban Hukumar (Esq)Continue reading “Daga Jihar Cross Rivers Laraba, 12 February, 2020”

You must be logged in to post a comment.