Daga Alkalamin Uztazai: Yau alkalaminmu zaiyi yabone ga jagora kuma jigo na tafiyar S4S na jihar kano baki daya, wato Hon Abdullahi Ahmad Tadada Bawan Allah hakika ka cancanci yabo da jinjina, domin Allah kadai yasan irin soyayyar dake tsakaninka da sardaunan kano, tsakaninka dashi akwai soyayya gami da girmamawa. Kayimasa hidima kayi masa biyayyaContinue reading “YABON GWANI YA ZAMA DOLE”

You must be logged in to post a comment.