Idan kai ne Sen Ibrahim Shekarau, wane mataki za ka dauka akan kazafin da wasu mutane su ka yi maka na kisan Sheikh Jafar Mahmud Adam, sakamako yadda gaskiya ta bayyana, wadan da suka kashe shi sun yi furuci da bakin su a halin yanzu? #SenIbrahimShekarauMedia

You must be logged in to post a comment.