Sen Ibrahim Shekarau ya nuna gwanancewa wajen gudanar da mulki yayin da cikin sa’oi 24 ya sasanta tsakanin makiyaya da manoma kamar yadda ya sasanta rikicin yajin aikin malaman jami’oi cikin sa’oi 24 daga rantsar daahi a matsayin ministan ilimi a shekarar 2015 S4S

You must be logged in to post a comment.