SHEKARAU 4 SENATOR S4S: Muna yiwa dukkan musulmi barka da jummah. Allah ya karbi ibadun mu da adduo’in mu, ya jikan magabatan mu, ya bamu lafiya da zama lafiya. Haka kuma, muna rokon Allah ya karawa jagoran mu Mal Dr Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) Sanata Kano ta tsakiya lafiya da karfin gwuiwa na ci gabaContinue reading “Sakon barka da jummah daga Shekarau 4 Senator S4S”
