SHEKARAU 4 SENATOR (S4S) Innalillahi Wa’Innalillahi Rajiun Allah yayi wa mahaifin abokin mu, dan gwagwarmaya, Jibril Muhammad Na Tara, Sardaunan K/Goje rasuwa. Allah ya gafarta masa, yasa aljannatul firdausi makomar sa, ya bada hakurin rashin sa, da dukkan musulmi baki daya. Sako daga Kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S)
