Sakon ta’aziyya ga coordinator S4S Gwale LG

A madadin shugabani da magoya bayan kungiyar Shekarau 4 SENATOR (S4S) Muna mika sakon ta’aziyarmu ga dan uwa abokin gwagwarmaya Hon Yusif Ibrahim Mandawari, kuma coordinator na (S4S) Gwale LG, bisa rasuwar kanwar mahaifiyar sa. Muna rokon Allah ya gafarta mata, yasa Aljannatul Firdausi makormar ta, ya bada hakurin rashin ta. Sako daga kungiyar ShekarauContinue reading “Sakon ta’aziyya ga coordinator S4S Gwale LG”

Sen Ibrahim Shekarau zai bayar da jarin dubu goma

Daga Uzairu Hassan Hussain: A matsayi na na dan kasuwa nasani kuma ina ganin masu sana’ar da jarin su bai wuce dubu biyu ba 2,000, Akwai wadanda ma basu da jarin ko sisi amma suna Sana’ar, Misali a kasuwanni irin sabon gari, kasuwar wambai akwai yan kasuwar da suke zuwa shaguna su karbi kaya suContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau zai bayar da jarin dubu goma”

Design a site like this with WordPress.com
Get started