Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya ce Shugaba Buhari na Najeriya ya karya dokar Najeriya sakamakon ƙin sauya manyan hafsoshin tsaron Najeriya da wa’adinsu ya ƙare tun tuni. A wata hira da ya yi da gidan talabijin na Channels, ya bayyana cewa a kundin tsarin mulkin Najeriya, idan ma’aikaci ya kai shekara 60 daContinue reading “Buhari ya karya dokar Najeriya – Ibrahim Shekarau”
