Daga Bello Muhammad Sharada: Shugaban kasar Amurka mai barin gado Donald Trump ya umarci magoya bayansa su hargitsa majalisar dokokin Amurka, don a hana tabbatar da zaben Joe Biden, a zauren majalisa. Magoya bayan Donald Trump sun dauki “tabarya da muciya, sun haura katanga, sun shiga zauren majalisa ko a Mutu ko A yi rai,Continue reading “AN DAUKO MUCIYA DA TABARYA”
