Mai Girma Malam Ibrahim Shekarau, Sardaunan Kano, Tsohon Gwamnan Kano, kuma Sanatan Kano ta Tsakiya, yana gayyatar Masoya da Magoya baya zuwa wajen kaddamar da Shugabanni na Majalisarsa ta Shawara, wato SHEKARAU SHURA MAJALIS. Wadda aka FADADA daga matakin Jiha zuwa Shiyoyi Uku (3) na Kano, da Kananan Hukumomi Arba’in da Hudu (44), da MazabuContinue reading “Sen Ibrahim Shekaru Na Gayyatar Taro Na Musamman”
