Daga Khalifa Abdullahi Maikano Sanatan kano ta tsakiya Malam Ibrahim shekarau ya shirya taron bita ga ƴan social media na gidan sa domin faɗar da su yadda zasu rika tallata sanatan da kuma yadda zasu gujewa yada labaran ƙarya . Yayin taron sanata Shekarau ya bukaci mahalatta taron da su guji ya da labaran karyaContinue reading “Kalaman Ɓatanci: Shekarau ya shirya bita ga ƴan Social Media”
