Sakon barka da jummah daga Sen Ibrahim Shekarau Media

#SHEKARAU4SENATOR (#S4S). Kungiyar Shekarau4Senator karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada yauma kamar kowace juma’a tana yiwa dukkannin yan’uwa musulmi barka da juma’a da kuma fatan alheri. Da addu’a ga Ubangiji (S.W.A) mai kowa mai komai wanda baya bukatar wani abu a wajen kowa saidai kai ka nema a wajensa. Da ya yaye mana wannan annobar taContinue reading “Sakon barka da jummah daga Sen Ibrahim Shekarau Media”

Defeat COVID-19 Campaign, Sponsored by (S4S)

A press statement issued by the commissioner for Information and member of the committee, Malam Muhammad Garba indicated that Senator representing Kano North, Senator Barau Jibrin donated the sum of N4, 000, 000.00 million, while Senators Ibrahim Shekarau and Kabiru Gaya representing Kano Central and Kano South respectively contributed N2, 000,000 each Shekarau4Senator (S4S)

Sen Ibrahim Shekarau da sauran Sanatoci da ‘yan majalisar tarayya na Kano sun kai gaisuwa ga sarakunan Kano da Bichi

A yau Litinin 23/3/2020, Mai girma Sardaunan Kano kuma Sanatan Kano ta tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau, ya jagoranci sauran sanatocin Kano ta Arewa, Kano ta Kudu tare da ‘yan majalisar Tarayya masu wakiltar Jihar Kano. Zuwa taya murna ga Mai Martaba Sarki Kano Alh Aminu Ado Bayero da Mai Martaba Sarkin Bichi Alh NasiruContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau da sauran Sanatoci da ‘yan majalisar tarayya na Kano sun kai gaisuwa ga sarakunan Kano da Bichi”

Sen Ibrahim Shekarau ya kai gaisuwa ga Sarkin Kano

A wannan rana ta Asabar 14/03/2020. Mai Girma Sardaunan Kano kuma Sanatan Kano ta tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau yake gaisuwa ga Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero. Haka kuma makarantar Mal Aminu Kano School ff Legal Studies ta karrama Mai Girma Sardaunan Kano kuma Sanatan Kano ta tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau,Continue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya kai gaisuwa ga Sarkin Kano”

Sen Shekarau ya halarci taron liyafar mai sharia Bulkacuwa

Sanatan Kano ta tsakiya Malam Dr. Ibrahim Shekarau CON, ya halarci taron bikin kammala aikin shugabar kotunan daukaka kara ta kasa Zainab Bulkacuwa bayan ta cika shekara 60 a duniya. Daga cikin manyan bakin da suka halarta akwai Mataimakin Shugaban Kasa Professor Yemi Osinbajo, gwamnoni, sanatoci da yan majalisar tarayya. Ciki har da mai girmaContinue reading “Sen Shekarau ya halarci taron liyafar mai sharia Bulkacuwa”

EFCC na tuhumar Rabi’u Musa kwankwaso da wasu mutane biyu da danne kudin makamai #35bn

Hukumar EFCC na tuhumar tsohon gwamna kuma tsohon sanata Rabi’u Musa kwankwaso tare da wasu mutane biyu da yin ruf da ciki da kudadaen makamai har naira biliyan talatin da biyar (#35bn). Tun bayan barin sa mulki, Rabi’u Musa kwankwaso yana shan kalubale daban-daban inda ake zargin sa da danne kudaden da aka bashi amana,Continue reading “EFCC na tuhumar Rabi’u Musa kwankwaso da wasu mutane biyu da danne kudin makamai #35bn”

Sakon ta’aziyya ga coordinator S4S Gwale LG

A madadin shugabani da magoya bayan kungiyar Shekarau 4 SENATOR (S4S) Muna mika sakon ta’aziyarmu ga dan uwa abokin gwagwarmaya Hon Yusif Ibrahim Mandawari, kuma coordinator na (S4S) Gwale LG, bisa rasuwar kanwar mahaifiyar sa. Muna rokon Allah ya gafarta mata, yasa Aljannatul Firdausi makormar ta, ya bada hakurin rashin ta. Sako daga kungiyar ShekarauContinue reading “Sakon ta’aziyya ga coordinator S4S Gwale LG”

Sen Ibrahim Shekarau zai bayar da jarin dubu goma

Daga Uzairu Hassan Hussain: A matsayi na na dan kasuwa nasani kuma ina ganin masu sana’ar da jarin su bai wuce dubu biyu ba 2,000, Akwai wadanda ma basu da jarin ko sisi amma suna Sana’ar, Misali a kasuwanni irin sabon gari, kasuwar wambai akwai yan kasuwar da suke zuwa shaguna su karbi kaya suContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau zai bayar da jarin dubu goma”

Sakon barka da jummah daga Shekarau 4 Senator S4S

SHEKARAU 4 SENATOR S4S: Muna yiwa dukkan musulmi barka da jummah. Allah ya karbi ibadun mu da adduo’in mu, ya jikan magabatan mu, ya bamu lafiya da zama lafiya. Haka kuma, muna rokon Allah ya karawa jagoran mu Mal Dr Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) Sanata Kano ta tsakiya lafiya da karfin gwuiwa na ci gabaContinue reading “Sakon barka da jummah daga Shekarau 4 Senator S4S”

YABON GWANI YA ZAMA DOLE

Daga Alkalamin Uztazai: Yau alkalaminmu zaiyi yabone ga jagora kuma jigo na tafiyar S4S na jihar kano baki daya, wato Hon Abdullahi Ahmad Tadada Bawan Allah hakika ka cancanci yabo da jinjina, domin Allah kadai yasan irin soyayyar dake tsakaninka da sardaunan kano, tsakaninka dashi akwai soyayya gami da girmamawa. Kayimasa hidima kayi masa biyayyaContinue reading “YABON GWANI YA ZAMA DOLE”

Shirye-shiryen taya murna ga Sen Ibrahim Shekarau

Daga (S4S): Tuni shirye-shirye sunyi nisa na cikar mai girma Sardaunan Kano kuma Sanatan Kano ta tsakiya, Mal Dr Ibrahim Shekarau murnar cikar sa shekaru goma da nada shi sarautar Sardaunan Kano. Wanda kuma shine Sardauna na farko a Jihar Kano. Muna rokon Allah ya jikan mai martaba Sarkin Kano Alh Dr Ado Bayero, yaContinue reading “Shirye-shiryen taya murna ga Sen Ibrahim Shekarau”

Daga Jihar Cross Rivers Laraba, 12 February, 2020

SHEKARAU 4 SENATOR Mai Girma Sanatan Kano ta tsakiya Dakta Malam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya halarci taron bita na kwana uku akan dabarun tsara hanyoyin biyan albashi na kasa tare da Hukumar Kula da albashin ma’aikata ta kasa a Calabar jihar Cross Rivers a Kudancin Najeriya. Mr Ag Ekpo Nta shine Shugaban Hukumar (Esq)Continue reading “Daga Jihar Cross Rivers Laraba, 12 February, 2020”

KANO CENTRAL: Kayan Kamfani daban dana Shago

Daga Umar Faruq Muhammad: Kwanakin baya nayi rubuce-rubuce game da Yadda Sanatan Tsakiyar Kano Mal. Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano yayi Ganawa da Shugabannin Kananan Hukumomi, Shugabannin APC na Kano Central, Shugabannin Jam’iyya na Kananan Hukumomi da Kodinetocin sa duk a Shirye-shiryen sa na kyautatawa wadanda yake wakilta. A jiya Sardaunan Kano yakaddamar da kwamitin daContinue reading “KANO CENTRAL: Kayan Kamfani daban dana Shago”

Sen Ibrahim Shekarau ya nada kwamatin cikar sa shekaru 10 da zama Sardauna

Maigirma Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya kaddamar da kwamitin Bikin cikarsa shekaru Goma 10 da Sarautar SARDAUNAN KANO. Wannan kwamiti mai mutane 17 yana karkashin kulawar 1. GARBA Yusuf Abubakar (Garba Izala) Comm Chair. 2. Hon. GARBA Zumbur Rano 3. Hon. MUSA Sulaiman Shanono 4. Alh. SHEHU Yusuf Yakasai 5. Alh. DAUDA Raula 6. AUWALUContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya nada kwamatin cikar sa shekaru 10 da zama Sardauna”

Saurari hira ta masamman tare da Sen Ibrahim Shekarau

Ranar Lahadi 9/2/2020 za ayi hira ta masamman da tsohon gwamnan jihar Kano, tsohon ministan ilimi kuma sanatan Kano ta tsakiya a yanzu haka. Sen Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) da misalin karfe 10 na dare zuwa 12 na dare a Rahama Radio. Karku manta da ranar Lahadi, 9/2/2020, 10 na dare zuwa 12 naContinue reading “Saurari hira ta masamman tare da Sen Ibrahim Shekarau”

Sen Ibrahim Shekarau daga majalisa

SHEKARAU 4 SENATOR S4S Masha Allah, muna kara godiya ga Allah da yasa muka zabi Jam’iyar APC. Domin a dalilin haka Al’ummar Kano ta tsakiya suka zabi malami, masani, jarumi tsayayyan jagora, a kujerar Sanatan Kano ta tsakiya. Domin Samun kyakkyawan wakilci, saboda haka ya kai kudiri, ya goyi bayan kudirin. Ya gabatar da bukatunContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau daga majalisa”

Shekarau 4 Senator S4S ta yi rawar gani

SHEKARAU 4 SENATOR (S4S) A Madadin shugabani da magoya bayan Kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S) Muna mika sakon godiyar mu ga Allah da kuma shugabanin Kungiyar Shekarau 4 Senator S4S na mazabar Tudun Wazirchi, bisa siyan tankin ruwa, da suka yi, dan ci gaban al’umar mazabar. Allah ya saka muku da alheri, ya kara daukakaContinue reading “Shekarau 4 Senator S4S ta yi rawar gani”

A madadin Sen Ibrahim Shekarau S4S na mika sakon ta’aziyya

A madadin jagororin kungiyar SHEKARAU4SENATOR (S4S) karkashin Alh. Salisu Indabawa da kuma Alh. Haruna Muhammad Gama (Garkuwar Sardaunan Kano) da kuma shugaban ta na jiha Abdullahi Ahmad tare da dukkannin membobin ta. Mu na amfani da wannan dama domin mika sakon ta’aziyyar mu ga Engr. kuma SA na mai girma gwamna Dr. Abdullahi Umar GandujeContinue reading “A madadin Sen Ibrahim Shekarau S4S na mika sakon ta’aziyya”

Sen Ibrahim Shekarau ya jagoranci taya Ganduje murna

SHEKARAU 4 SENATOR S4S A yammacin wannan rana ta Asabar 1/2/2020 Mai Girma Sanatan Kano ta tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya shugabanci taron taya Mai Girma zababben Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam, murnar samun nasarar da yayi a kotun koli. Allah ya kara lafiya da daukaka Mai GirmaContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya jagoranci taya Ganduje murna”

KOWA DA RABON DA ALLAH YA RUBUTA MASA

Daga Umar Faruq Muhammad: A shekarar 2002/03 damu akayi Gwagwarmayar nemawa Mal. Shekarau Gwamna, bayan yawon Kamfen mune muka kasa muka tsare Akwatinan zabe. Da Allah yabada Nasara Mallamin ya nada wadanda Allah ya tsaga da rabon su manyan Mukamai, a ciki harda Kwamishina Kafi Gwamna dakuma Fulagan Gwamnatin. A damar da Mutanen can sukaContinue reading “KOWA DA RABON DA ALLAH YA RUBUTA MASA”

Sakon taya murna ga Sen Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano

SHEKARAU 4 SENATOR (S4S) A madadin shugabanni da magoya bayan Kungiyar Shekarau 4 Senator (S4S) Muna taya mai girma Sanatan Kano ta tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, murnar cika shekara goma da nada shi a matsayin Sardaunan Kano na farko a jihar Kano. Allah ya kara jagora da daukaka. Haka kuma, muna karaContinue reading “Sakon taya murna ga Sen Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano”

Sen Ibrahim Shekarau ya karbi bakuncin dattijan siyasar Kano

Yau Alhamis 30/1/2020 Mai girma sanatan Kano ta tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, ya karbi bakuncin mai baiwa Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam shawara akan harkokin komai da ruwanka (Special Adviser on Special Duties) Alh Hamza Usman Darma tare da daya daga cikin manyan ‘yan siyasar Jihar Kano AlhContinue reading “Sen Ibrahim Shekarau ya karbi bakuncin dattijan siyasar Kano”

Sen Ibrahim Shekarau yayin tattaunawa da ‘Yan kwamitin sa

Mai Girma Sanatan Kano ta Tsakiya Mal Dr Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, tare da ‘yan kwamatin sa na Majalisar Dattawa, suke tattance sunayen da Mai Girma Shugaban Kasa Muhammad Buhari, ya gabatarwa da Majalisa na Ma’aikatan Majalisar. Wato National Assembly Service Commission. Allah ya taimaki Mai Girma Sardaunan Kano. Sako Daga S4S

Design a site like this with WordPress.com
Get started