Alh Abdullahi Ahmad Tadada S4S State Chairman Kenan

Daga Amir Yakson: Gyara kimtsi dakyau!!! Alh Abdullahi Ahmad Tadada S4S State Chairman Kenan yayin da yake mika Gaisuwa ga Mai Girma Sardaunan Kano. Kai da ganin gaisuwar kasan akwai Mutun taka da Girmamawa Tsakin Mai Girma Sardaunan kano da Chairman Abdullahi Ahmad Tadada. Zama da Mutane lafiya yayi anfani aci gaba da biyayya ChairmanContinue reading “Alh Abdullahi Ahmad Tadada S4S State Chairman Kenan”

Kullum A Cikin Hidimar Jama’a Yake.

Daga Abdullahi Ahmad Tadada: Kullum A Cikin Hidimar Jama’a Yake. Kuma Tun Da Aka Zabe Shi A Majalisar Dattawa Yake Bayar Da Gudunmawar Dan Ci Gaban Al’umar Najeriya, Arewa, Jihar Kano Da Kuma Sanatorial Dinsa. Dan Haka Ya Zama Daya Tamkar Da Dubu.A Saboda Haka Na Zabe Shi A Matsayin GWARZON SHEKARAR 2019.Wato Sanatan KanoContinue reading “Kullum A Cikin Hidimar Jama’a Yake.”

Sakon Ta’aziyya Daga Sen Ibrahim Shekarau Media

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI’UN! A daren jiya Talata 17/12/2019 Allah yayiwa Mallam Haruna Ibrahim Panshekara rasuwa, ma’aikaci a hukumar bada ruwa ta Jihar Kano, WATER BOARD. Mallam Haruna Ibrahim, mutumin kirki, mai son addini da girmama jama’a, wallahi nidai munfi haduwa dashi a masallaci. Idan kuma yazo majalisar mu bai wuce zancan SardaunanContinue reading “Sakon Ta’aziyya Daga Sen Ibrahim Shekarau Media”

Sakon taya murna ga abokina Alh Bello Haruna Umar

A yau Asabar 14/12/2019 Maigirma Sanatan Kano Ta Tsakiya Dr. Ibrahim Shekarau CON Sardaunan Kano ya jagoranci daurin auren ‘ya’yanmu Muhammad Bello Haruna da amaryar sa Aisha Abdullahi Adamu wanda aka gudanar a No 789 Abdullahi Dabo Street, unguwar Tudun Maliki. Muna godiya da manyan baki da suka halarta da wadanda wasu uzirori basu basuContinue reading “Sakon taya murna ga abokina Alh Bello Haruna Umar”

SANARWA TA MUSAMMAN

GWAMNA GANDUJE YA NADA SARKI MALAM MOHAMMADU SUNUSI II. A MATSAYIN SHUGABAN MAJALISAR SARAKUNAN JIHAR KANO.. Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da nadin Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi a matsayin Shugaban Majalisar Sarakuna a Jihar Kano a bisa damar da Gwamna ke da ita wajen nadawa na sabuwar dokar karin masarautu ta 2019. Daga CikinContinue reading “SANARWA TA MUSAMMAN”

Ganduje Ya Aikawa Majalisa Sabuwar Doka Don Kafa Masarautu Hudu

Ganduje Ya Aikawa Majalisa Sabuwar Doka Don Kafa Masarautu Hudu, Bayan Kotu Ta Kori Sarakunan Daga Comr Abba Sani Pantami Majalisar zartarwa ta jihar Kano ta amince da kudirin Emirate Council na shekarar 2019 wanda ya tanadi samar da karin Hadaddiyar Daular Emirate a cikin jihar. Gwamnan ya yi wannan taron gaggawa ne a zaurenContinue reading “Ganduje Ya Aikawa Majalisa Sabuwar Doka Don Kafa Masarautu Hudu”

Jami’ar RITMAN a Jihar Akwa Ibom zata karrama Sen Ibrahim Shekarau

A yau Asabar 30/11/2019 jami’ar RITMAN a Jihar Akwa Ibom ta shirya karrama Distinguish Sen Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano. Inda ya sami kyakkyawan tarbo daga gwamnatin Jihar ta Akwa Ibom tare da dimbin yan rakiya wadanda suka hada da Gwamna, shugaban jam’iyya, kwamishinoni, Sanatocin Jihar Kano da manyan baki daga sassa daban daban. #SenIbrahimShekarauMedia

Tsare dalibin jami’a Yahuza Tijjani

A wata faifan radiyo da aka dauka a wani hira da dan majalisar jihar Kano dake wakiltar Madobi, an ji shi kakara ya bugun kirji yana cewa Ko sarkin Kano Sanusi ba zai iya saka shi abu yayi ba. A wannan faifai an ji Honarabul Isma’ila yana cewa babban jojin jihar Kano ne ya umarceContinue reading “Tsare dalibin jami’a Yahuza Tijjani”

Sakon barka da Jummah daga Sen.Ibrahim Shekarau Media

Kowane daya daga cikinku yaga barna, yayi kokarin canja ta da hannunsa, idan kuma bazai iya ba, to ya canja ta da harshen sa, idan kuma bazai iya ba, ya canja ta da zuciyar sa, ma’ana ya kyamace ta, amma wannan shine mafi raunin imani. Muslim ne ya ruwaito wannan hadisi. Barkan mu da JummahContinue reading “Sakon barka da Jummah daga Sen.Ibrahim Shekarau Media”

Yadda Ake Kokarin Haifar Da Rudani Tsakanin Buhari Da Osinbajo

Daga Rabiu Biyora: Sakamakon tunkarar shekarar zabe ta 2023, wasu daga cikin al’umma sun fara aikin haifar da rudani tare da yinkurin saka shakku a cikin zukatan yan jam’iyyar APC akan kyakkyawar alakar dake tsakanin Shugaba Buhari da mataimakinsa Osinbajo. A kwanakin nan sun fara ne da bayyana cewa wai shugaba Buhari ya ki bawaContinue reading “Yadda Ake Kokarin Haifar Da Rudani Tsakanin Buhari Da Osinbajo”

KAI TSAYE DA SANATA SHEKARAU

A gobe Talata 5 ga watan Nuwamba 2019, Sanata Ibrahim Shekarau (APC-Kano Central) zai cika shekara 64 a duniya. Haka a goben zai cika kwanakin aiki 100 cif da shiga zauren majalisar dattijai na Najeriya, yan shekara ta tara, wato 9th Session. Da yardar Allah, Sanata Shekarau zai kasance da duk jama’a daga sassan duniyaContinue reading “KAI TSAYE DA SANATA SHEKARAU”

DAGA MAJALISAR DATTIJAI

Daga Jibril Muhammad Na Tara Mai Girma Shugaban Kwamatin lura da harkokin aiki da duk Ma’aikata kuma Shugaban Kwamatin lura da walwalar Yan Fansho a Majalisar Dattijai Sanata Dakta. Malam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya bukaci Gwamnatin Tarayya da ta biya Yan Fansho bashin Naira Biliyan Dari Hudu ( N400bn) Ya bukaci a fara biyanContinue reading “DAGA MAJALISAR DATTIJAI”

DAGA MAJALISAR DATTIJAI

Daga Jibril Muhammad Na Tara Mai Girma Shugaban Kwamatin lura da harkokin aiki da duk Ma’aikata kuma Shugaban Kwamatin lura da walwalar Yan Fansho a Majalisar Dattijai Sanata Dakta. Malam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya bukaci Gwamnatin Tarayya da ta biya Yan Fansho bashin Naira Biliyan Dari Hudu ( N400bn) Ya bukaci a fara biyanContinue reading “DAGA MAJALISAR DATTIJAI”

Allah ya yiwa Hon Inusa Ibrahim Dukurawa rasuwa

Daga Idris Gambo Wali: Inna lillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un! Allah ya yiwa Hon Inusa Ibrahim Dukurawa tsohon shugaban karamar hukamar Dala, tsohon adviser a gwamnatin Malam Ibrahim Shekarau rasuwa, anyi jana’jarsa kamar yadda addinin musulunci ya tanada, muna addu’ar Allah ya jikan sa yasa aljannace makomar sa, Allah ya farantar lahirar sa, Allah ya jikanContinue reading “Allah ya yiwa Hon Inusa Ibrahim Dukurawa rasuwa”

Sakon barka da Jumu’ah daga Sen Ibrahim Shekarau Media

Yaa ku wadanda kukayi Imani! Yayin da akayi kiran Sallah Jumu’ah, Kuyi gaggawar amsa kiran Allah domin sauraron bayanan addinin ku na musulinci wato Khutbah tare da yin Sallah. Kuma ku rufe duk kasuwancin ku da duk wasu abubuwa da kuke yi, wannan shine ya fiye muku inda dai kun sani! Barkanmu da Jumu’ah #SenIbrahimShekarauMedia

Sakon Barka da Jummah daga Sen Ibrahim Shekarau Media

Wadannan da sukayi imani suka kyautata ayyuka kuma sukayi imani da abinda aka saukar wa Annabi Muhammadu (SAW) daga Ubangijin mu gaskiya ne, za’a shafe zunuban su kuma a daga darajar su. Quran: Surah 47:2 Barkan mu da Jummah, Allah ya sada mu da dukkanin alkhairan da ke cikin ta, ya tsare mu daga dukkaninContinue reading “Sakon Barka da Jummah daga Sen Ibrahim Shekarau Media”

KALAMAN WASU MUHIMMAN MUTANE KAN MAI GIRMA GWAMNA GANDUJE

DAGA Bashir Abdullahi El-bash Yau Asabar, 12 ga watan Octoba, 2019. Duba da yadda a kullum mai girma gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ke cigaba da samun yabo daga muhimman mutane kuma fitattu a ƙasa gaba ɗaya na ga dacewar na zaƙulo muku wasu daga cikin ɗumbin kyawawan kalaman yabo da jinjinaContinue reading “KALAMAN WASU MUHIMMAN MUTANE KAN MAI GIRMA GWAMNA GANDUJE”

Auren shafin sada zumunta na facebook

Bayan rade-radin da al’ummar Najeriya suka yi ta yi har tsawon sati biyu cewa, shugaba Buhari zai daura aure da Hajiya Sadiya Umar Farouq kuma daya daga cikin ministocinsa a wannan rana ta Jummah. Biyo bayan zargin da aka yi ta yi cewa, First lady Aisha Buhari, tayi yaji, bata dawo Najeriya ba tun bayanContinue reading “Auren shafin sada zumunta na facebook”

Shugaban Najeriya Buhari yana karanta kasafin kudin shekarar 2020

Shugaba Buhari ya gabatarwa da majalisun kasa kasafin kudin shekarar 2020 na Naira (#9.79trillion), inda ya gina kasafin kudin bisa dalar Amurika hamsin da bakwai ($57) akan farashin kowace gangar danyen mai. Shugaban majalisar dattawa yasha alwashin majalisun zasu kammala aikin kasafin kudin da Buhari ke gabatarwa na shekarar 2020 kafin karshen wannan wata naContinue reading “Shugaban Najeriya Buhari yana karanta kasafin kudin shekarar 2020”

GODIYA MUKEYI KAROTA.

Daga Bello Aliyu: DOTSA DA DANGORO UNGUWANNI NE DAKE AKAN TITIN ZARIA KUMA DUK MAI MOTA, DRIVER KO FASINJA YASAN HATSARIN DAYAKE FUSKANTA DA ZARAR YAZO WAJEN SABODA YANDA YAN TIRELOLI DA SAURANSU SUKEYIN FAKIN NA GADARA DA GANGANCI, WALLAHI DUK MAIBIN HANYAR NAN MUSAMMAN DA YAMMA YASAN MENAKE NUFI. TO CIKIN IKON ALLAH KAROTAContinue reading “GODIYA MUKEYI KAROTA.”

Yadda Gwamna Ganduje Ya Binne Abba, PDP, Da Kuma Kwankwaso A Siyasa

SHARHI NA MUSAMMAN DAGA Bashir Abdullahi El-bash: -Nasarar Gwamna Ganduje A Kotu, Nasarar Dimokaraɗiyya Ce, Inji Shugaba Buhari -Ta Tabbata Gaskiya Ta Yi Halinta, Kotu Ta Tabbatarwa Jama’ar Jihar Kano Abin Da Su Ka Zaɓa Da Hannayensu, Inji Gwamna Ganduje -Ɗaukaka Ƙara Da PDP Da Abba Gida-Gida Da Kwankwasiyya Su Ka Yi, Tamkar Ɓata KuɗiContinue reading “Yadda Gwamna Ganduje Ya Binne Abba, PDP, Da Kuma Kwankwaso A Siyasa”

KUNE KUKA BATA RARARA

Daga Umar Faruq Muhammad: Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara yayi shuhura a wakokin Siyasa ne a lokacin Mulkin Sardaunan Kano Mal. Ibrahim Shekarau, haka nan wakokin sa sunyi tasiri sosai tare da dadi irin wanda ake bukata. Duk wanda yasaurari wakokin Rarara na wancan lokacin irin su SARAKI SAI ALLAH zaiji cewa zallar Yabo neContinue reading “KUNE KUKA BATA RARARA”

ZARGIN DA AKE YIWA WASU SOJOJI AKAN ALAKA DA KUNGIYAR BOKO HARAM

Daga Datti Assalafiy: Nayi bincike daga tushe, kuma na samu tabbacin cewa rundinar sojin Nigeria tana neman wasu sojojinta guda 22 ana zarginsu da cin amana wajen taimakon ‘yan ta’addan Boko Haram da bayanan sirri Ga jerin sunayen sojojin da ake nema ruwa a jallo kamar haka: 1- Major Mallam Turaki 2- Major U.A. NagogoContinue reading “ZARGIN DA AKE YIWA WASU SOJOJI AKAN ALAKA DA KUNGIYAR BOKO HARAM”

KIRISTOCI SUN HANA MU SHIGA WANI KAUYE A JIHAR KANO JIHAR MUSULMI!!!

Daga Musa Muhammad Idris Dankwano. 29-08-2019. WANI ABIN TAKAICI DA YA SAME MU A YAU!!! A yau Lahadi 29-09-2019 mu ka shirya fita Da’awar addinin musulunci zuwa wani gari da ake kira “Faala” a cikin karamar hukumar Tudun Wada a Jihar Kano Arewacin Nigeria, inda daga nan kuma zamu gangara mu shiga wani Lungu daContinue reading “KIRISTOCI SUN HANA MU SHIGA WANI KAUYE A JIHAR KANO JIHAR MUSULMI!!!”

Najeriya59

Cikakken dan kishin kasa kuma tsohon shugaban gwamnatin soja a Najeriya Janar Yakubu Gowon (mai ritaya) ya halarci bikin cikar Najeriya shekaru hamsin da tara (59) da samun mulkin kai. Allah ya taimaki Najeriya da masu kishinta, yasa mu fita daga kangin da wadancan shugabannin suka jefa al’umma wanda har zuwa yanzu yake bibiyarmu. #SenIbrahimShekarauMedia

Design a site like this with WordPress.com
Get started