ALKIBLAR SHUGABANCI KARKASHIN IBRAHIM SHEKARAU

#S4S2019

A wata lacca da ya gabatar a filin wasa na Sani Abacha 16/05/2005

Maigitma Mallam Ibrahim Shekarau yace:

Sanin kowane cewa, Allah baya mika ragamar bayinsa ga wani dan yazama Ubangiji a kansu. Jama’a sun sani cewa a baya, aikin gwamnati ya kauce duk wani tsari na gaskiya da mutunci. Amma Alhamdu lillahi, yanzu jama’a sun fara gani cewa, amanar jama’a nauyi ne, kuma wanda aka dorawa wannan nayi dole ne ya zama bawan jama’a ba Ubangijinsu ba.

Umar Faruq Muhammad

TAMU DABAN TASU DABAN

Haruna Ibrahim Haruna Shekarau #Abba
Umar Abdullahi Umar Ganduje #Abba

A wajen yakin nemawa APC kuri’a a garin Wudil.

#KanawaMuDauBabanAbba

WUDIL DA GARKO

Wudil da Garko Sun Amsa Kira

Alhamdulillah, a yau kananan hukumomin WUDIL da GARKO sunce ba chanji, APC sama da kasa.

Hadin kauri Maigirma khadimul Islam H.E Abdullahi Umar Ganduje da Maigirma khadimul Islam wal Muslimina H.E Mallam Ibrahim Shekarau da Dan Sarki jikan Sarki dodon masu jan kai Abdullahi Abbas, me tsoro bashi gwaninta ko WANENE kuma ko dan WA.

#S4S2019

SAKON TA’AZIYYA

SAKON TA’AZIYYA DAGA #S4S2019.

A madadin shugabanni da dukkannin membobinta muke mika sakon ta’aziyyarmu ga daya daga cikin jagororin wannan kungiya wato Alh. Haruna Muhammad Gama (Garkuwar Sardauna) bisa rasuwar kanwarsa wadda Allah ya yiwa rasuwa. Da fatan Allah (S.W.A) ya jikanta ya gafarta mata ya yafe mata kurakuranta ya sada ta da Annabin rahama (S.W.A).

Allah ya jikan dukkannin yan’uwa musulmi da suka rigamu gidan gaskiya tin daga lokacin Annabi Adamu (A.S) zuwa yanzu. Idan tamu tazo yasa mu cika da imani mu tashi da shi.

Announcer:-

Basheer Basardaune,
State P.R.O #S4S2019,
26/1/2019.

SAKON TAYA MURNA

SAKON TAYA MURNA DAGA #S4S2019.

A madadin shugabannin #S4S na jiha karkashin jagorancin Abdullahi Ahmad Tadada da sauran membobinsu muna amfani da wannan dama domin taya Bello Muhammad Sharada, Nasir Harun Alfakakiy Alkanawiy da Uzairu Hassan Hussain da sauran su murnar basu mukamai da na Social Media da mai girma Sardaunan Kano Khadimul Bn Adam Wal Islam yayi. Hakika wannan nadi ya dace kuma an ajiye kwarya a gurbinta. Da fatan Allah (S.W.A) yayi riko da hannayensu yayi musu jagoranci.

Allah kuma ya tabbatar mana da alheri ya bamu nasara ya bawa Sardauna kujerar Sanata ya bawa mai girma gwamna Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam nasarar lashe za6ensa da dukkannin sauran yan takarkarinmu tin daga sama har kasa ameen.

Announcer:-

Basheer Basardaune,
State P.R.O #S4S2019
26/1/2019.

Tijjani Abdullahi Jaja

INA GWANIN WANI ! KASHI NA DAYA. malam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano idan ana maganar yan siyasa dasuka jajirce wajan kyautata jin dadi da walwalar al, umarsu , babu shakka sardauna ya tserewa sa, a , Malam Ibrahim Shekarau dan siyasa ne, shigoba ne kuma jagora ne Wanda mu yan jihar kano muke alfahari da kasancewarsa a fage na siyasa, malam Ibrahim Shekarau ko rantsuwa nayi bazan kaffara ba, ba yanayin siyasa ne dan biyan bukatunsa, Me girma sardaunan Kano har kullun burinsa yasamu da ma dazai kyautatawa al, Umma, Dan haka yafuto takarar sanata muna rokonku al, umar kano tatsakiya daku futo ku kada nasa kuri, a aranar zabe domin samun wakilci ingantacce,

Adams Uba

AMADADIN S4S2019 RESHEN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO,

MUNA TAYA MAIGIDAN MU KUMA JAGIRTACCE AKAN TAFIYAR MAIGIRMA SARDAUNA A KUMBOTSO,

HON FATIHU UBA SA’AD

KARIN SAMUN MATSAYI AKAN TAFIYAR MAIGIRMA SARDAUNA,

HAKIKA WANNAN MATSAYI DA SARDAUNA YAKARA MAKA NA YOUTH DIRECTORATE SECRETARY KANO CENTRAL,
MU YAN KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO MU AKAYIWA,

KASANCEWARKA ME KOYI DA HALAYEN NA KARAMCI DA GIRMAMAWA IRIN NA SARDAUNAN KANO,

HON FATIHU UBA SA’AD
ALLAH YATAYA RUKO KUMA ALLAH YABAMU NASARAR ZABE MAIZUWA 2019
APC SAK SAMA DA KASA INSHA ALLAHU,

ADAM UBA ADAMU
SECRETARY S4S2019 KUMBOTSO

#S4S2019

Na’Allah Raheemeeb

ME TAWAKKALI DA ME TAWAKKALI

#S4S2019

H.E Dr Abdullahi Umar Ganduje yayin da yake bada labari akan Maigirma Tsohon Gwamnan Kano Mallam Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) da irin tawakkalin da yayi har yakadasu a zaben2003 wanwar, a cewarsa.

Kamar yadda shima yaci zabe a 1998 amma akayimasa kyememe ya hakura yakarbi mukamin mataimaki gwamna, har kuma daga karshe yazama gwamna.

Don haka, Gwamnan yayi umarni a zabi Sardaunan Kano a yayin ganawa da sukayi da ‘yan kungiyoyi masu akidar Mallam Ibrahim Shekarau a coronation hall.

Na’Allah Raheemeeb

25/01/2019

A daidai wannan lokaci Maigirma Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da Maigirma Dr Mallam Ibrahim Shekarau CON tare da ‘yan tawagarsu suke ganawa da ‘yan kungiyoyin gidan (Sardaunan Kano) duka a shirye-shiryen karbar bakuncin Maigirma Shugaban Kasa Buhari dakuma shirye-shiryen zaben dake gabatowa ranar 16/02/2019

#S4S2019

Bashir Basardaune

Tare da shugabannin #TheMission sannan kuma a hannu daya jagororin #S4S2019 a karamar hukumar Dawakin Kudu yau Alhamis yayin gangamin yakin neman za6en gwamna Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam da kuma Sanatan Kano ta tsakiya mai girma Sardaunan Kano Khadimul Bn Adam wal Islam. Allah ya bamu sa’a tin daga sama har kasa. APC SAK.

#TheMission/#S4S2019,
24/1/2019.

Na’Allah Raheemeeb

HALI ABOKIN TAFIYA

H.E Mallam Ibrahim Shekarau a kowane lokaci muka zauna dashi, babban gargadinsa garemu shine, mu tabbatar a cikin rubuce-rubucenmu mun rubuta gaskiyar abinda ya faru, kar muyi zagi, 6atanci ko cin zarafi ga wanda yake zaginmu, mu bujuro da hujja gamsashshiya a gareshi, Insha Allah zamuyi nasara akansa.

Wannan shine halin Sardaunan Kano, don haka mufito muzabeshi, MUZABI APC A KOWANE MATAKI DON KAWAR DA KUNGIYYAR KWANKWASIYYA DAGA DORON KASA.

#S4S2019

Umar Faruq Muhammad

S

ARDAUNA NE DAYA TILO!

Indai magana ake ta Dan Siyasar da yadamu da cigaban Addini tare da tsayawa akan Manufa to daga Sardauna an gama.

Bama a Jihar Kano kadai ba, Duk fadin tarayyar Nijeriya Sardauna ne Jagora a fannin Siyasa mai Manufar taimakon addini.

Nan taron Masu kishin Addini ne dasuka hada Jihohin Arewa maso yamma da aka gudanar shekaranjiya a fadar Mundubawa ta Sardaunan Kano.

Sardauna ne Fitilarmu, hanyar da Sardauna yabi itace Hanyarmu, nasarar Sardauna nasara ce tamasu Manufar Siyasa Islamiyya.

Ameen Commandeer

Mijin Amina mai amana da amince,

Mijin Halima mai halin yen aljjanna,

Mijin Gaje ka gaji mutum taka da yakana,

Mijin Zainab mai ziyarar al’umma da zayyana, ko makiyan ka sun San gaskiya ka, adawa CE ta rufe mu su idanu,

Allah ya yarda kai senator Dan tsarkin jikin manzon Allah.

Umar Abubakar Alhajee

G

a Abba da baban Abba

A jiya kenan lokacin da wata hukuma ta duniya ta shiryawa ‘yan takarkarin gwamnonin jahar kano lakca akan zaman lfy.
Mai martaba sarkin kano mal sunusi na biyu ya halatta.
Sai dai abun Takai-ci mai mukulli bai halatta ba ko menene dalili?

Na’Allah Raheemeeb

MATSAYINSA GA AL’UMMAH

H.E Mallam Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) yana daraja, mutunta da kuma karrama al’ummah gwargwadon Iko, yana kulawa wajen sauraron kowa batare da girma ko kankantar mutum ba.

Yana mika hannayensa na taimako garemu, bazaka taba ganinsa cikin damuwa ko bacin rai ba, yazama wajibi mu zabeshi domin kara masa kwarin gwuiwa da nuna godiyarmu ga Allah daya bamu kamarsa.

#S4S2019

NASEERO ZANGO

K

UNGIYAR MAHAUTAN KANO SUN KARRAMA SARDAUNAN KANO DAN TAKARAR SANATAN KANO TA TSAKIYA DA KYAUTAR ALKUR’ANI MAI GIRMA, AI DAMA KOWA DA KYAUTAR DATA DACE DASHI

#S4S 2019 INSHA ALLAH.

Peacock

H.E @GovUmarGanduje has completed over 20 inherited road projects. He also initiated & completed over 20 new road projects, & has many more ongoing road projects in Kano. Indeed Ganduje has done well in infrastructure & deserves a 2nd term In Sha Allah. #Ganduje2019 #AikiDaiBaba https://t.co/oQ8vOn2fSB

How Babangida caused division between Atiku, Obasanjo – TY Danjuma – Premium Times Nigeria

How Babangida caused division between Atiku, Obasanjo – TY Danjuma – Premium Times Nigeria , more details : https://noox.app/ng/3998172

TARON KUNGIYOYIN APC

2

3/01/2019

Yanzu haka a coronation hall inda gwamnatin jahar Kano ke ganawa da ‘yan kungiyoyi daban-daban domin kaiwa ga nasarar lashe zaben dake tunkaromu.

#S4S2019

WANENE IBRAHIM SHEKARAU

H.E Mallam Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) dan kishin kasa kuma dan kishin al’ummah, shi mutum ne wanda ya mallaki zuciyarsa ba wanda zuciyarsa ta mallakeshi ba, baya fifita kansa wajen mallakar duniya, babu abinda ke rufe masa ido.

Bashi da bukatar sanin wanda zai taimakawa, domin yana daukar duk abinda zaiyi amfani dashi wajen taimakawa marashi, shi kuma yajira daga taskar Allah.
16/02/2019 muyi fitar dango domin yimasa ruwan kuri’a tare da Shugaba Buhari.

#S4S2019

DALILIN DAYASA RABIU KWANKWASO BAI SAKE NEMAN TAKARA BA A ZABEN 2019

WAMISHINAN YADA LABARAI NA JIHAR KANO MALLAM MUHAMMAD GARBA

Dalilin da yasa tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bai sake tsayawa takara ba shine tsoron shan kayi a hannun a tsohon gwamna Ibrahim Shekarau, kamar yadda gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana.

Kwamishinan yada labaran gwamnan jahar Kano, Malam Muhammad Garba ne ya bayyana haka a ranar Lahadi, 20 ga watan Janairu, inda yace Kwankwaso ya ji tsoron kada Shekarau ya kunyatashi ne yasa bai sake neman tsayawa takarar Sanata a zaben 2019 ba.

Malam Muhammad Garba ya bayyana haka ne a yayin da yake jawabi a gangamin yakin neman zaben Ganduje daya gudana a karamar hukumar Karaye ta jahar Kano, inda ya bayyana Kwankwaso a matsayin ‘Kararre’, wanda bashi da wata sauran tasiri a siyasar Kano.

“Sanata Kwankwaso ya fahimci tabbas idan ya tsaya takara da Shekarau zai sha kunya, don haka yasa yayi yan dabaru ya janye daga tsayawa, domin ya san babu makawa sai Malam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano ya kayar da shi.

“Idan baku manta ba Shekarau ya yi ma Kwankwaso jina jina a zabukan 2003 da 2007, inda ya kayar dashi a zaben gwamna a 2003, sa’annan ya kayar da dan takararsa a yayin zaben gwamna na shekarar 2007.” Inji shi.

Bugu da kari, Garba yace irin kalaman da Kwankwaso ke furtawa a yayin kamfe ya nuna cewar bashi da masaniyar sauyin da aka samu a siyasar jahar Kano, kuma kalamai ne irin na wanda ya riga ya san ba zai ci zabe ba.

“Zaizayewar Kwankwasiyya, da kuma yadda jigoginta suke ficewa daga cikinta suna dawowa cikin jam’iyyarmu mai albarka, jam’iyyar APC ya nuna cewa mun kayar da Kwankwaso da dan takararsa na gwamna tun ma kafin a kada kuriContinue reading “DALILIN DAYASA RABIU KWANKWASO BAI SAKE NEMAN TAKARA BA A ZABEN 2019”

Opposition mobilising bandits to derail polls, create interim govt – FG

Opposition mobilising bandits to derail polls, create interim govt – FG , more details : https://noox.app/ng/3983110

INEC to political actors: we’ll not be dragged into meaningless debate – The Nation Nigeria

INEC to political actors: we’ll not be dragged into meaningless debate – The Nation Nigeria , more details : https://noox.app/ng/3983800

BREAKING: Osinbajo finally reacts to Obasanjo’s attack on him, Buhari govt [Full text] – Daily Post Nigeria

BREAKING: Osinbajo finally reacts to Obasanjo’s attack on him, Buhari govt [Full text] – Daily Post Nigeria , more details : https://noox.app/ng/3980356

Na’Allah Raheemeeb

Komai yana da ka’ida, komai yana da lokacinsa, yanzu lokacine na zaben Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau a majalisar dattawa ta kasa.

Hakane zai bada dama ga sauran bangarorin Najeriya su kara fahimtar nagarta, dattako, kwazo, jajircewa da kuma fasaharsa.

#S4S2019

Na’Allah Raheemeeb

Gina Dan’adam, mutunta shi da kuma bashi damar walwala, samar masa da ingantacciyar lafiya da ingantaccen ilimi shine sharbar romon dimokaradiyya.

Wannan shine babban mafarkin Maigirma Mallam Ibrahim Shekarau, kuma sune dokoki da kudire-kudiren da yake kokarin tabbatarwa ga al’ummar Najeriya Idan ya hau kujerar Sanata.

#S4S2019

Design a site like this with WordPress.com
Get started