Labarai da dumi-duminsu

Jam’iyyar PDP tayi kira ga hukumar zabe da ta haramtawa shugaba Buhari shiga takarar zabe ranar 16/02/2019. Wannan ya biyo bayan gangamin taron yakin neman zabe da shugaba Buhari ya gudanar a Kano ranar Alhamis 31/01/2019 wanda ya dauki hankali yan adawa, inda Jam’iyyar PDP ke zargin kasar Niger da shigowa domin kawo mutanen suContinue reading “Labarai da dumi-duminsu”

APC SOCIAL MEDIA TEAM KANO STATE

Gyara kayanka dan,uwa Akwai rayuwa bayan zabe. Kar ka bari harkar siyasa ta hada ka rigima da wani. Kayi siyasa mai tsafta cikin mutunci da girmama juna. Ka girmama ra’ayin wanin ka shima ya girmama naka. Ta’addanci da bangar siyasa bata dace da duk mutum mai hankali ba, kar ka bari wani dan siyasa yayiContinue reading “APC SOCIAL MEDIA TEAM KANO STATE”

Nasir Harun Alfalaky Alkanawy

KO KUN SAN??? Ko kun san kafin zuwan Malam Ibrahim Shekarau Gwamnan jihar Kano, babu wani abu da ake kira CONSTITUENCY PROJECT? Sardaunan Kano shine ya fara kirkiro constituency projects don kyautata alakar Majalisa da bangaren Zartarwa. Obasanjo shine ya fara kwaikwaya, yanzu kuma kowace jiha tana yin hakan. Mai wannan basirar yana bukatar kuri’armuContinue reading “Nasir Harun Alfalaky Alkanawy”

Ibrahim Z Bello Kura

SHUGABA BUHARI ZAI KAFA TARIHI Hukumar kula da albarkatun man fetur na ‘kasa (NNPC) ta fitar da sanarwan cewa gobe asabar 2-2-2019 shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da sabbin rijiyoyin men fetur da aka samu nasaran tonawa a yankin kogin Kolmani dake karamar hukumar Alkaleri jihar Bauchi Wannan shine karon farko a tarihin duniya daContinue reading “Ibrahim Z Bello Kura”

Bangajiya

#S4S2019 Sakon bangajiya ga dubban daruruwan masoya, magoya baya da masu fatan alkhairi ga H.E Mallam Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) wadanda suka sadaukar da ayyukansu, kasuwancinsu da dukkanin hidindimunsu suka fito tun da sanyin safiya domin yi masa rakiya wajen taren Shugaban Kasa Buhari a ziyarar yakin neman zabe daya kawo Kano ranar AlhamisContinue reading “Bangajiya”

Design a site like this with WordPress.com
Get started