Kujerar sanatan kano ta tsakiya, kujera ce mai matukar muhimmanci a majalisar dattawan najeriya kuma duk wanda zai je kan wannan kujera ana buqatar mutum mai daraja da dattako da cikakken hankali da ilimi mai zurfi wanda idan yayi magana zai dauki hankalin al,ummar kasa bakidaya. domin majalisa ba waje ne na hargowa da hayaniyaContinue reading “KUJERAR SANATAN KANO TA TSAKIYA daga Aminu Ibrahim Dabo”
Daily Archives: February 4, 2019
An Aje Kwarya A Gurbinta Daga Muzammil Mandawari
Sanya sunan Alh Aminu Dantata a Gadar sama ta Murtala Muhammad way da sunan marigayi Alh Tijjani Hashim Galadiman Kano a underpass ta Kofar ruwa abune daya dace kuma yayi daidai duba da irin gudunmawarsu ga alummar jahar Kano da Jihar baki daya an ajiye kwarya a gurbinta Tabbas dole na yabawa Gwamnan Kano GandujeContinue reading “An Aje Kwarya A Gurbinta Daga Muzammil Mandawari”
Labarai Cikin Hotuna Daga Shamsu Maishadda
Waddannan kadan daga cikin kananan hukumomin da muke halarta. Inshaa Allahu APC zamu ci zabe 019 .mu bama alfahari kuma ko bamu taru a inec sakamako zai fito mun lashe zabe a fadin jihar kano da kasa baki daya.
Manufarmu
#S4S2019 Kowa ya sani cewa gini baya zama mai nagarta saboda kyakkyawar filasta ko kyale-kyalen da aka yi masa daga waje; yana zama mai nagarta ne kawai ta hanyar harsashi mai karfi da aka assasa masa. Haka ma al’ummah ba za ta zama mai karfi, mai kwarjini, mai arziki kuma abar sha’awa ba, sai tanaContinue reading “Manufarmu”
Mikiya Hangen Nesa
THE MISSION kamar kullun jiya a rally na Kumbotso Wanda shugabanta na jahar kano ya jagoran ta Alh. Dahiru G. Shekarau. Allah kaba Shekarau Senator, Abdullahi Umar Ganduje da Buhari Su maimaita Amin. #S4S2019
Kai Tsaye Daga Gidan Gwamnatin Jihar Kano
Mai Girma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR yayi Kurunkus, Inda da yammacin nan ya jagoran ci Tawagarsa da tahada da Mataimakin Gwamna Dr Nasir Yusuf Gawuna, Tsohon Gwamna Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau,Shugaban jamâiyar APC Abdullahi Abbas Sanusi,babban Daraktan yakin Neman zaben Gwamna Alhaji Nasiru Aliko koki. Zuwa Gidan Tsohon Mataimakin Gwamna Farfesa. HafizContinue reading “Kai Tsaye Daga Gidan Gwamnatin Jihar Kano”

You must be logged in to post a comment.