Mayaudaran ‘yan siyasa sun fara shigowa cikin al’ummah da sunan taimako a garesu

Al’ummah da ‘yan siyasar Jihar Kano sun dade da wayewa masamman a fagen al’amuran yau da kullun dake faruwa a farfajiyar Najeriya dama Duniya bakidaya, idan mukayi duba na tsanaki zamu gane haka ta yadda jama’a suka waye wajen sauraron labaran duniya a radio da karanta jaridu, mujallu da kuma kallon tashoshin talabijin. Kasar NajeriyaContinue reading “Mayaudaran ‘yan siyasa sun fara shigowa cikin al’ummah da sunan taimako a garesu”

Design a site like this with WordPress.com
Get started