Mallam Kamaye – daga Usman Solo

Zuwa ga Yan uwana masoya Maigirma Malam Ibrahim Shekarau!!! Naga wasunmu suna damuwa wai don yan Kwankwasiyya sunawa Sardauna laqabi da suna KAMAYE (Jarumin Dadin Kowa)… Ni a fahintata wannan ba abin damuwa bane illa alfahari. Iya sanina Mal. Kamaye mutum ne mai Gaskiya da Rikon Amana, Mai Hakuri da inda ya tsinci kansa, MaiContinue reading “Mallam Kamaye – daga Usman Solo”

FAHIMTA TA CE inji Umar Faruq Muhammad

FAHIMTATA CEĀ    Jihadi ne Maigirma ga Kanawa suyi yunkurin kawar da Kungiyar Kwankwasiyya cikin siyasar Kano.   Dalilai na Kungiyar tayi kaurin suna wajen koyawa yara rashin kunya da kausasa harshe ga Shugabanni.   In kana sauraren shirin siyasar Rediyo zakaji mafi yawan Kalmomin rashin ladabi suna fita ne daga bakin Kwankwasiyya   ShugabansuContinue reading “FAHIMTA TA CE inji Umar Faruq Muhammad”

ZAMAN LAFIYA YAFI ZAMA ‘DAN SARKI

“Rashin zaman lafiya baya cikin tsari na dimokaradiyya, haka kuma baya cikin tsarin addinin Allah. Addinin Musulunci ya yi tir da duk wani tsarin da ya amince da kisan kai da kwace da kuma kone-konen dukiyoyin bayin Allah. ‘Yan siyasa da shugabannin addini da sarakan gargajiya da ‘yan kasuwa da mata da matasa da ‘yanContinue reading “ZAMAN LAFIYA YAFI ZAMA ‘DAN SARKI”

BANBANCIN SHEKARAU DA SAURAN daga Bello Muhammad Sharada

Shekarau yana cikin mutum 30 da hukumar zabe INEC ta kasa ta sahalewa ya tsaya takarar sanata a Kano ta tsakiya. Yana takara ne a jam’iyyar APC mai alamar tsintsiya. Mallam Ibrahim Shekarau yana da bambanci da sauran masu takara, a fuskoki guda bakwai. Shekarau malamin makaranta ne. A tarihin siyasar Najeriya, masu kwarewa aContinue reading “BANBANCIN SHEKARAU DA SAURAN daga Bello Muhammad Sharada”

Design a site like this with WordPress.com
Get started