Mai girma Mal Ibrahim Shekarau yana farin cikin gayyatar dukkan Yan Social Media na Jam’iyyar APC musamman Kananan Hukumomi 15 na Mazabar Sanatan Kano ta Tsakiya wanda suka Kano Municipal Gwale Fagge Nasarawa Tarauni Kumbotso Ungogo Minjibir Madobi Kura Garun Malam Dawakin Kudu Warawa da Gezawa da kuma Dala ganawa ta musamman gobe Asabar daContinue reading “SANARWA TA MUSAMMAN”
Daily Archives: February 8, 2019
Tsamar Nama – Ibrahim Z Bello Kura
OPERATION TSAMAR NAMA A MAZABAR ALI MADAKIN GINI. Sakamakon hawan Arfan siyasa da jam’iyar APC ta yi jiya a Karamar Hukumar Dala, Mai Girma Gwamna Dr Abdullah Umar Ganduje OFR ya karbi Mallam Karibu Ibrahim shugaban Mazabar Yalwa dake karamar hukumar Dala wadda take mazabar dan taka karar Sanatan jam’iyar PDP na Kano ta tsakiyaContinue reading “Tsamar Nama – Ibrahim Z Bello Kura”
S4S Cikin Hotuna
Hon. Abdullahi Ahmad Tadada ya jagoranci Shugabanni da mambobin kungiyar nan ta #S4S2019 wacce tayi fice wajen tallata manufofin Maigirma Sanata mai jiran rantsuwa H.E Mallam Ibrahim Shekarau CON (Sardaunan Kano) zuwa gangamin taron yakin neman zabe da sada zumunci a kananan hukumomin Dala, Gwale da Municipal, Alhamis 7/2/2019 Daga Na’Allah Raheemeeb

You must be logged in to post a comment.