Dogaro Ga Allah, Jari

#S4S2019 “Ina so a ko da yaushe jama’a su rika tunawa cewa, kamar yadda Shari’ar Musulunci ta shimfida, manufarmu ita ce, ta inganta rayuwar ‘yan Adam domin su sami ‘yanci da dogaro da kai, maimakon tumasanci da yawon raraka da abubuwan da addinin Musulunci yayi hani dasu. Wannan yunkuri yana daya daga cikin ayyukan daContinue reading “Dogaro Ga Allah, Jari”

Kawai Dai Ina Tambaya

#S4S2019 Ance Atiku Abubakar zai shigo Kano ranar Lahadi 10/02/2019 domin kaddamar da yakin neman zabe a karkashin Jam’iyyar sa ta PDP. Babban abin tambaya anan shine, idan tawagarsa ta zo Kano ina so na san waye zai tarbeshi? Ma’ana, kungiyar PDP ta su Amb, Aminu Wali ce me masaukinsa ko kuwa kungiyar Kwankwasiyya ceContinue reading “Kawai Dai Ina Tambaya”

Design a site like this with WordPress.com
Get started