WAJIBI DUK MAI KISHIN ADDININ SHI YA KAURACEWA RABI’U KWANKWASO HAR SAI YA BAYYANA TUBA

Daga Mallam Anas Assalafiy Fagge WAJIBI DUK MAI KISHIN ADDININ SHI YA KAURACEWA RABI’U KWANKWASO HAR SAI YA BAYYANA TUBA Ga duk mai bibiyar maganganun Rabi’u kwankwaso ya san cewa duk lokacin da ya samu gabar da zai iya amfani da ita wajen sukan wata alama ta addini Ko masu addini to Sai yayi hakanContinue reading “WAJIBI DUK MAI KISHIN ADDININ SHI YA KAURACEWA RABI’U KWANKWASO HAR SAI YA BAYYANA TUBA”

Fagge, Nassarawa, Tarauni

Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR da tawagar sa sun halarci gagarumin taron yakin neman zaben jamiyar APC na kananan hukomomin Tarauni, Fagge da Nasarawa wanda akayi a Kaura Goje dake karamar hukumar Nasarawa. hukumar ta Nasarawa itace mafi yawan kuri”u a duk Nigeria da kimanin kuri’a dubu dari hudu da uku, 403,000.Continue reading “Fagge, Nassarawa, Tarauni”

LALACEWAR ZAMANI CE TASA IRE-IREN KA SUKE MULKAR MU

A cikin abin takaicin dana saurara a jawabin tsagerancin da Sanata Kwankwaso yayiwa Mallaman Addini naji ya gargade su cewa su tsame bakin su daga shiga harkar Siyasa, sukyale su sune ‘Yan Siyasa suyi abarsu, in bahaka ba shima yanada Mumbarin sa zai ringa amfani dashi yaci zarafin su. Akan haka nake so inja hankalinContinue reading “LALACEWAR ZAMANI CE TASA IRE-IREN KA SUKE MULKAR MU”

Hadurran Da Ke Addabarmu

#S4S2019 “Sanin kowa ne cewa, akwai neman gyara wajen yadda muke sarrafa ababan hawa, wadanda suka hada da motoci da babura da kekuna harma da tafiya a kasa akan titinanmu. Haka kuma mun tashi mun tarar da al’adar tallace-tallace a Kasar Hausa. Kuma abin takaici shine ‘yanmata ne yawanci su ke fadawa cikin wannan musiba.Continue reading “Hadurran Da Ke Addabarmu”

Design a site like this with WordPress.com
Get started