Kada Ku Jefa Jahar Kano Cikin Fitintinu – Sarki Muhammadu Sunusi II

#S4S2019 Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II ya yi gargadi ga jagororin siyasar Jahar Kano da ma yaransu da kada su kuskura su jefa Jahar cikin fitintinu da rudanin siyasa kawai saboda neman bukatunsu na siyasa Sarkin yace ya zama dole ya yi wannan kira ga jagoroin siyasa, duba da yadda suke tunzura matasaContinue reading “Kada Ku Jefa Jahar Kano Cikin Fitintinu – Sarki Muhammadu Sunusi II”

Idan Kunne Ya Ji…

#S4S2019 Al’ummar Kano da ma na sauran Jihohin Najeriya kuyi nazari da duba na tsanaki akan wadanda zaku basu amanar kanku da dukiyoyinku da mutuncinku da addininku. Wadannan sune masu girmamaku su girmama malamanku da dattijanku da shugabanninku. raba kanku da masu kokarin cin zarafinku da dukiyoyinku da mutuncinku da addininku. Ta haka ne kawaiContinue reading “Idan Kunne Ya Ji…”

Design a site like this with WordPress.com
Get started