Hukumar Zabe A Najeriya Ta Nemi Afuwa

#S4S2019 Hukumar zabe a Najeriya ta nemi afuwar yan Kasar sakamakon dage zabe da tayi ‘yan awoyi kadan kafin a gudanar da zaben ranar Asabar 16/2/2019 Dagewar ta jawo kace-nace a tsakankanin Jam’iyyar dake kan mulki ta APC da kuma Jam’iyyar adawa ta PDP a hannu guda kuma ta jawo asarar dukiya mai dinbin yawaContinue reading “Hukumar Zabe A Najeriya Ta Nemi Afuwa”

Daga Ofishin Yakin Neman Zaben Shugaba Buhari

#S4S2019 Ofishin yaki neman zaben shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi allawadai da matakin hukumar zaben kasar, INEC, na dage manyan zabuka. Hukumar zaben ta ce ta dage zaben shugaban kasa daga ranar 16 ga watan Fabrairu zuwa 23 ga watan na Fabrairu. Kazalika za a gudanar da zaben gwamnoni ranar tara ga watan MarisContinue reading “Daga Ofishin Yakin Neman Zaben Shugaba Buhari”

Hukumar Zabe A Najereriya Ta Dage Zaben Shugaban Kasa Da Majalisar Dattijai Da Ta Tarayya

#S4S2019 Bayan zaman da hukumar zaben tayi a daren Jumma’a 15/2/2019 ta dauki kudirin dage zaben da ta shirya gudanarwa na Shugaban Kasa, Majalisar Dattawa da Majalisar Wakilai ta Kasa a ranar Asabar 16/2/2019 zuwa ranar Asabar 23/2/2019. Haka kuma za’a gudanar da zaben Gwamnoni da Majalisar jahohi ranar Asabar 9/3/2019 Wannan ya faru sakamakonContinue reading “Hukumar Zabe A Najereriya Ta Dage Zaben Shugaban Kasa Da Majalisar Dattijai Da Ta Tarayya”

Design a site like this with WordPress.com
Get started