JINJINA GA JAMIAN TSARO NA JAHAR KANO. Tabbas cikin kwana biyun nan mu al’ummar wailari da maikalwa muna farin ciki da zagayen da jamiaan tsaro sukeyi a wannan yankuna namu domin tabbatar da tsaro wanda a baya yake ta addabar mu, mai girma commissioner of police allah ya saka da alkhairi, allah ya kara manaContinue reading “Jami’an Tsaro A Kano”
Daily Archives: February 17, 2019
ILLOLIN DA KWANKWASO YAYIWA KANAWA
1. Durkusar da Walwalar ‘Yan fansho Kwankwaso yagaji asusun ‘Yan Fansho makare da biliyoyin nairori, kafin zuwan sa dazarar Ma’aikaci yayi Murabus cikin kankanin lokaci yake samun Hakkinsa, amma lokaci daya ya kwashe kudaden yamaida su kudin Kwankwasiyya, eh mana! Ai kauyen Kwankwasiyya yagina dasu, yakuma rabawa wasu Kwankwasawan kyauta, yau ma’aikaci in yayi retireContinue reading “ILLOLIN DA KWANKWASO YAYIWA KANAWA”
Katobarar ‘Yan Siyasa
Allah da kansa a cikin littafinsa mai tsarki yace Yaku Wanda kukayi Imani Kuji tsoron Allah Yaku Wanda kukai Imani kukiyaye kanku da iyalanku daga wuta Yaku Wanda kukai Imani kutuba daga laifikanku tuba Na har abada Sannan Annabi Muhammad (S.A.W) Yaqara cewa akwai wata tsoka ajikin mutum inta gyaru gangar jiki yagyaru intabaci toContinue reading “Katobarar ‘Yan Siyasa”
YAUDARAR KWANKWASIYYA
Idan Mutanen Kano basu manta ba a kakar zaben 2011 lokacin dawo-dawon Kwankwasiyya sun rabawa Matan jihar Kano Fama-famai tare dayi musu alkawarin bayan zabe zasu basu jarin dubu Hamsin-Hamsin. Bayan an kammala zabe sunyi Nasara mata suka ji shiru ba’a waiwaye su kan batun Jarin ba, hakan yasa suka aika tambaya a gidajen rediyoContinue reading “YAUDARAR KWANKWASIYYA”

You must be logged in to post a comment.