Sojojin Najeriya Sun Karbi Umarnin Shugaban Kasa

#S4S2019 Kakakin sojojin Najeriya yasha alwashin yin biyayya ga Shugaban Kasa kuma babban kwamandan tsaro sau-da-kafa wajen aiwatar da umarnin da ya bayar game da masu satar akwatin zabe a yayin gudanar da zaben a Najeriya. Kakakin sojojin Najeriya Sagir Musa yace, da zarar babban kwamanda ya bada oda sai aiwatarwa kawai batare da waniContinue reading “Sojojin Najeriya Sun Karbi Umarnin Shugaban Kasa”

Shugaban Jam’iyyar PDP Na Kasa Ya Zargi Buhari

#S4S2019 Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa Prince Uche Secondus yace Shugaban Kasa Buhari yana tunzura jami’an tsaro domin yin kwacen mulkin Kasar da taimakonsu, yace bai taba ganin Shugaban da yayi umarni a kashe Al’ummar kasa ba sai Buhari. Zabe ba harka ce ta jami’an sojoji ba, don haka bai kamata ace soja ya shigaContinue reading “Shugaban Jam’iyyar PDP Na Kasa Ya Zargi Buhari”

Jam’iyyar APC Ta Ja Kunnen Kasashen Turawa

#S4S2019 Jam’iyyar APC mai mulki Najeriya ta gargadi Kasashen Amurika, Buritaniya da sauran kasashen yankin turawa da su daina tsomawa Kasar baki a harkokin siyasarta. Wannan ya fito daga bakin kakakin Jam’iyyar APC na Kasa Yekini Nabena, inda yace suma Kasashen turawan suji da nasu matsalolin dake addabarsu, inda ya kara da cewa a kowaneContinue reading “Jam’iyyar APC Ta Ja Kunnen Kasashen Turawa”

Kalubale Ga Masu Satar Akwatin Zabe

#S4S2019 Shugaba Buhari yayi gargadin duk wanda ya saci akwatin zabe, yasani cewa, zai yi hakan ne a bakin ransa, ya ja kunnen jami’an tsaro daga kan soja zuwa ‘yan sanda kada su ragawa duk wanda yayi kokarin sace akwati ko kuma yin amfani da ‘yan daba wajen tada hankalin masu zabe. Duk wanda yayiContinue reading “Kalubale Ga Masu Satar Akwatin Zabe”

Kungiyar Kwadago Ta Nemi Gwamnati Ta Bada Hutun Aiki

#S4S2019 Kungiyar kwadago a Najeriya ta bukaci Gwamnati ta bada hutu domin ma’aikata su sami damar yin tafiye-tafiye zuwa garuruwansu domin kada kuri’unsu, sakamakon dage zaben da hukumar zaben Kasar tayi. Shugaban kungiyar kwadagon a Najeriya Comrade Ayuba Wabba yace basuji dadin dage zaben ba, kasancewar ma’aikata sunyi tafiye-tafiye mai nisa zuwa garuruwan nasu dominContinue reading “Kungiyar Kwadago Ta Nemi Gwamnati Ta Bada Hutun Aiki”

Hukumar Zaben Najeriya Ta Dauki Alhakin Dage Zabe

#S4S2019 Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta tabbatarwa duniya cewa babu wanda yayi mata shisshigi wajen dage zaben Kasar da ta shirya gudanarwa Asabar 16/2/2019 kamar yadda shugabanta Prof. Yakubu Mahmood ya bayyana Yace “hukumar ta dauki nauyin dage zaben dari-bisa-dari, ba domin anyi mata shisshigin ko katsalandan a harkokinta ba, hakaContinue reading “Hukumar Zaben Najeriya Ta Dauki Alhakin Dage Zabe”

HANYAR JIRGI DABAN TA MOTA DABAN

Idan har jita jitar da ake yadawa cewa wasu suna kokarin yaudarar mutanen malam Ibrahim shekarau a karamar hukumar Kumbotso su zabi Ballah a majalisar tarraya hakane da gaske akwai to tambayar ita ce su wanene kuma mutanen ballah ne ko mutanen sardauna ne ? Ba mutanen sardauna bane ! Watakil idan akwai maganar daContinue reading “HANYAR JIRGI DABAN TA MOTA DABAN”

Zirga-Zirgar Jiragen Sama

#S4S2019 Domin saukaka zirga-zirga a filayen sauka da tashi na jiragen sama musamman wajen tura kayayyakin zabe zuwa ga Jahohin Kasar Najeriya a zaben da za’a gudanar, hukumar zirga-zirga ta jiragen sama wato NAMA ta sha alwashin barin sararin samaniya a bude kafin zabe da lokacin zaben da kuma bayan kammala zaben inji Babban ManajanContinue reading “Zirga-Zirgar Jiragen Sama”

Design a site like this with WordPress.com
Get started